SABUWAR HANYAR GYARA WHATSAPP

 Shugaban gamayyar kamfanin WhatsApp, Facebook da Instagram wato Mark Zuckerberg ya saki sanarwar cewar zaku iya yin editing din sakon da kuka tura bayan mintuna sha biyar. 


Wannan dai wata sabuwar dama ce da zaku iya gyara kuskuren rubutunku bayan kun wallafa😂, musamman ma masu aure da masoya😉


Previous Post Next Post