BUHARI YA MIƘAWA TINIBU SHAIDAR GCFR...

 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci bikin karramawar GCFR da GCON ga zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Kashim Shattima,  da kuma gabatar da takardun mika mulki a fadar shugaban kasa.














Previous Post Next Post